Ƙanƙarar bera

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Rat Ice sigar busasshiyar ƙanƙara ce ta kasuwanci wacce Hukumar Kare Muhalli ta Amurka ta amince da amfani da ita wajen shaƙa gidajen beraye. Alamar kasuwanci mallakar Bell Labs ne.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]