Jump to content

Ƙasa (shinfidar ƙasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ƙasa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na granular material (en) Fassara, heterogeneous mixture (en) Fassara, natural system (en) Fassara, organic matter (en) Fassara da building material (en) Fassara
Bangare na pedosphere (en) Fassara, landscape sphere (en) Fassara, clay (en) Fassara da field (en) Fassara
Color (en) Fassara brown (en) Fassara
Has cause (en) Fassara pedogenesis (en) Fassara
Karatun ta Ilimin ilimin likitanci da soil science (en) Fassara
Hannun riga da duwatsu
This is a diagram and related photograph of soil layers from bedrock to soil.
A, B, and C represent the soil profile, a notation firstly coined by Vasily Dokuchaev (1846-1903), the father of pedology; A is the topsoil; B is a regolith; C is a saprolite (a less-weathered regolith); the bottom-most layer represents the bedrock.
Surface-water-gley developed in glacial till, Northern Ireland.

Ƙasa ita ce cakudewar organic matter, ma'adinai, gas, liquid, da organism wadanda suka hadu domin taimakawa wa rayuwa. Bangaren ƙasa ta Earth, da ake kira da pedosphere, Nada muhimman ayyuka hudu na amfanin ƙasa:

  • amatsayin hanyar dake taimaka ma tsirrai girma
  • amatsayin abunda ke ajiye ruwa, samar dashi da tace shi
  • amatsayin abunda ke sauya Earth's atmosphere
  • amatsayin wurin da halittu ke rayuwa

Dukkanin ayyukan nan, a zuwansu, suna sauya ƙasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]