Ƙauyen Tin-Essako
Appearance
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
cercle of Mali (en) ![]() | |||||
Bayanai | |||||
Ƙasa | Mali | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
Region of Mali (en) ![]() | Yankin Kidal |

Tin-Essako ƙauye ne Ko ace karkara kuma, a cikin Tin-Essako Cercle a yankin Kidal na arewa maso gabashin Ƙasar Mali. Ƙauyen yana 115 km domin gabas da Kidal. A cikin ƙidayar shekarata 2009 ƙungiyar tana da jimillar jama'a 2,595.