Ƙofar Guga
Appearance
Kofar Guga |
---|
Kofar Guga kofa ce mai dunbin tarihi dake ciki birnin katsina kofa ce da ke yamma maso arewacin birnin Katsina.
Daga cikin kofar, ta yi makwabtaka da unguwani dake Sararin tsako da Sullubawa dake ciki jihar katsina
A wajenta kuwa, ta yi makwabtaka da Unguwarni Tudun ‘Yan Lihidda da Masallacin Idi na sarki Katsina.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.