Ƙungiyar kwallon kwando ta mata ta Ƙasar Burkina Faso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙungiyar kwallon kwando ta mata ta Ƙasar Burkina Faso
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Burkina Faso

Tawagar kwallon kwando ta mata ta Burkina Faso kungiyar kwallon kwando ce ta kasa ta Burkina Faso, wanda take karkashin hukumar kwallon kwando ta Burkina Faso. [1]

Fitowarta ta ƙarshe ita ce a gasar FIBA ta Afrika ta 2013 matakin cancantar shiga gasar ta mata ta Ƙasar Burkina Faso.[2]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Profile-Burkina Faso Archived 2017-08-09 at the Wayback Machine, FIBA.com, Retrieved 26 October 2015.
  2. "FIBA Ranking Presented by Nike". FIBA. 15 February 2022. Retrieved 15 February 2022.
  3. Profile - Burkina Faso , FIBA.com, Retrieved 26 October 2015.
  4. Archived records of Burkina Faso team participations

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]