2015 Golden Movie Awards

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdeveniment2015 Golden Movie Awards
Iri award ceremony (en) Fassara
Kwanan watan 2015

2015 Golden Movie Awards[1] ita ce karo na farko na wani taron bukukuwa na karramawa na Afirka[2] da ake shiryawa duk shekara domin ba wa ɗaiɗaikun mutane da suka yi fice a harkar fina-finai.[3] An gudanar da bikin na farko ne a ɗakin taro na Banquet Hall dake birnin Accra na ƙasar Ghana.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. /GhLinks.net/Ghana, Eugene Nyavor. "Full List Of Winners At Golden Movie Awards 2015". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2018-11-16.
  2. /GhLinks.net/Ghana, Eugene Nyavor. "Full List Of Winners At Golden Movie Awards 2015". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2018-11-16.
  3. /GhLinks.net/Ghana, Eugene Nyavor. "Full List Of Winners At Golden Movie Awards 2015". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2018-11-16.
  4. /GhLinks.net/Ghana, Eugene Nyavor. "Full List Of Winners At Golden Movie Awards 2015". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2018-11-16.