77 Bullets (Fim)
Appearance
77 Bullet. fim din kasar Najeriya ne wanda aka gudanar a shekarar 2019,wanda Mercy Aigbe ta shirya kuma Adebayo Tijani ne ya bada umarni.[1][2][3][4] Taurarin shirin sun hada daTemitope Solaja, Ibrahim Yekini da Eniola Ajao . [1] [4]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Fim din ya ba da labarin wata ‘yar fashi da makami marar tausayi da ta addabi al’umma. Daga karshe dubun ta tacika, inda aka damke ta. Fim ɗin ya zama wani salon hanya lokacin da mai laifin ta fuskanci laifukan data aikata a kotu.
Haska shirin
[gyara sashe | gyara masomin]An fara nuna fim ɗin a dandalin YouTube a ranar 20 ga watan Disamba 20 ai19.
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Mercy Aigbe
- Temitope Solaja
- Ibrahim Yekini
- Eniola Ajao
- Titi Osinowo
- Bimbo Afolayan
- Eniola Afeez
- Taiwo Ibikunle
- Adeniyi Johnson
- Yinka Quadri
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Bada, Gbenga (2019-12-19). "Mercy Aigbe completes work new film, '77 Bullets'". Pulse Nigeria. Retrieved 2022-08-03.
- ↑ "Mercy Aigbe announces new movie, 77 Bullets". The Nation Newspaper (in Turanci). 2018-01-29. Retrieved 2022-08-03.
- ↑ Ogala, George (2020-06-20). "Movie Review: Mercy Aigbe's '77 Bullets': All hype, no substance". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.
- ↑ 4.0 4.1 "Movie Review: Mercy Aigbe's '77 Bullets': All hype, no substance". ENigeria Newspaper (in Turanci). 2020-06-20. Archived from the original on 2022-08-03. Retrieved 2022-08-03.