Jump to content

Yinka Quadri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yinka Quadri
Rayuwa
Cikakken suna Akanni Olayinka Quadri
Haihuwa Lagos Island, 6 Satumba 1959 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Yarbanci
Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, darakta da mai tsara fim
IMDb nm2100288

An haifi Balogun a shekara ta 1945 a Aba, Najeriya kuma shi dan a salin Yoruba ne. Mahaifinsa ya yi aiki a matsayin lauya a Aba har zuwa mutuwarsa lokacin da Balogun ke da shekaru 12. Harshen farko da Balogun ya koya magana shine Ibo.[1] Ya halarci Makarantar Kristi Sarki, Aba, daga 1951 zuwa 1957, sannan ya tafi Kwalejin Sarki, Legas. Ya yi karatu a Jami'ar Dakar daga 1962 zuwa 1963, a Jami'an Caen a Faransa (1963-66), kuma a Institut des hautes études cinématographiques (daga 1966 zuwa 1968), inda Christopher Miles ya kasance ɗan ɗalibi.

Rayuwa ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

Yinka, zuriyar Igbomina-, Jihar Kwara, anhaife tane a cikin dangin matsakaicin aji a watan Satumbar 1959 a Tsibirin Legas, Jihar Legas .

Ya kammala karatun firamare da makarantar sakandare a Makarantar Katolika ta St., Idumagbo, Legas da Christ High School, Ebute Elefun, Legas bi da bi.

Yinka (wanda akafi sani da Fagbamila) ya farane a 1976 lokacin da shi da Taiwo Olayinka tare da ƙungiyar abokai suka kafa ƙungiyar wasan kwaikwayo da ake kira Afopina Theatre Group bayan sun bar makaranta. Ya fito a fina-finai sama da 90 na Yoruba tun lokacin da ya fara jerin shirye-shiryen talabijin da ake kira Agbodorogun . A ranar 27 ga Afrilu, 2014, Yinka ya ƙaddamar da tarihin rayuwarsa Yinka Quadri: Scent of a Legend kuma a lokaci guda yayi bikin shekaru 36 a Masana'antar fina-finai ta Najeriya.

== Hotunan da aka zaɓa ==

Yinka Quadri
Rayuwa
Cikakken suna Akanni Olayinka Quadri
Haihuwa Lagos Island, 6 Satumba 1959 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Yarbanci
Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, darakta da mai tsara fim
IMDb nm2100288

Page Module:Message box/ambox.css has no content. Page Samfuri:Div col/styles.css has no content. 

Kyaututtuka da gabatarwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Bikin bayar da kyautar Kyautar Sakamakon
2007 Kyautar Kwalejin Fim ta Afirka ta 3 Mafi kyawun Actor a Matsayin Tallafawa|style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
2010 Kyautar Nollywood ta 2010 style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
2012 2012 Nollywood Movies Awards style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
2013 2013 Mafi Kyawun Kyautar Nollywood style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
2014 2014 Mafi Kyawun Kyautar Nollywood style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
2023 Kyautar Zaɓin Masu Bincike na Afirka style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa

Page Module:Message box/ambox.css has no content.

  • Jerin mutanen Yoruba

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]

Page Samfuri:Reflist/styles.css has no content.

  1. "Ola Balogun". Modern Ghana. Retrieved 29 September 2009.
  2. "Full List: Here are all our AMVCA 9 Nominees". AMVCA - Full List: Here are all our AMVCA 9 Nominees (in Turanci). Retrieved 2023-04-23.[permanent dead link]
  3. "Abdisattar Ahmed is the 2023 Best Supporting Actor in a Movie – AMVCA 9". AMVCA - Abdisattar Ahmed is the 2023 Best Supporting Actor in a Movie – AMVCA 9. 2023-05-21. Retrieved 2023-06-09.[permanent dead link]
  4. "Full List: Here are all our AMVCA 9 Nominees". AMVCA - Full List: Here are all our AMVCA 9 Nominees (in Turanci). Retrieved 2023-04-23.[permanent dead link]

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]