Jump to content

Aïssa Mandi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aïssa Mandi
Rayuwa
Haihuwa Châlons-en-Champagne (en) Fassara, 22 Oktoba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Stade de Reims (en) Fassara2009-201617014
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Aljeriya2014-3
  Real Betis Balompié (en) Fassara2016-20211738
Villarreal CF (en) Fassara2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 23
2
Nauyi 78 kg
Tsayi 186 cm
Aïssa Mandi
Aïssa Mandi
Aïssa Mandi

Aïssa Mandi[1][2] Aïssa Mandi Larabci: عيسى ماندي; haifaffen 22 Oktoba 1991) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Villareal da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Algeria.[3] Galibi ɗan wasan baya na tsakiya, kuma yana iya taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama.[4][5]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.