ASAF Zinder
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
| Ƙasa | Nijar |
Association Sportive des Amis de la Fada de Zinder ko kuma kawai ASAF Zinder ƙungiya ce ta ƙwallon kafa ta Najeriya da ke zaune a Zinder, wani gari kimanin awanni 14 a gabashin babban birnin Niamey . Ƙungiyar ta fafata a gasar Firimiya ta Nijar a baya.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Bayanan Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine kungiyar - Babban Tarihin Kwallon Kafa na Duniya