A Dinner Date

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
A Dinner Date
Asali
Lokacin bugawa 1981
Asalin suna موعد على العشاء
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
During 105 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mehammad Khan (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Bashir El Deek (en) Fassara
Mehammad Khan (en) Fassara
'yan wasa
External links

Maowid ala Ashaa ( Larabci: موعد على العشاء‎ ) Fim ne na soyayya a Masar a shekarar 1981 tare da Soad Hosni da Ahmed Zaki. Labarin rayuwa na kyakkyawar mace mai tsabta, mai sha'awar ƙananan abubuwa tare da babban hankali.

Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Souad Hosni a matsayin Nawal
  • Ahmed Zaki a matsayin Shoukry
  • Hussein Fahmy a matsayin Asad
  • Zouzou Madi

Labari[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan fim ɗin ya ƙunshi labarin wata yarinya (Nawal) wadda ta auri wani hamshakin attajiri wanda har yanzu yana son ta dawo bayan rabuwar su; duk da haka ta hadu da mai gyaran gashi (Shoukry) kuma ta kamu da son shi. Anyi aure amma mijinta na farko ya fara azabtar da Shoukry don ya bar Nawal amma ya ki. A ƙarshe, mijinta na farko ya kashe shi. Haka Nawal ta shirya dinner tare da tsohon mijin nata tana gaya masa tana son komawa wajensa bayan sun gama cin abincin ne ta gaya masa cewa ta saka abinci mai guba kuma su biyun basu cancanci rayuwa bayan sun gama ba. mutuwar son rayuwarta, Shoukry.

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

1981: Mafi kyawun Jaruma, Souad Hosni, ta Ƙungiyar Fina- Finan Masar. Masar

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  • "Cinematechhadaddad", [1]
  • "Maowid ala ashaa", ("A Dinner Date"), (موعد على العشاء)), (1981), [2]
  • "Maowid ala ashaa", [3]
  • "سعاد حسني", ar:سعاد حسني