Jump to content

A Girl Named Mahmoud

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
A Girl Named Mahmoud
Asali
Lokacin bugawa 1975
Asalin suna بنت اسمها محمود
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara da transgender film (en) Fassara
During 102 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Niazi Mostafa (en) Fassara
'yan wasa
Muhimmin darasi Daidaiton jinsi
External links
A Girl Named Mahmoud
Hoton shirin

Wata Budurwa Mai Suna Mahmoud ( Larabci: بنت اسمها محمود‎ ; Bint Ismaha Maĥmood ) ya kasance Fim ɗin barkwanci ne na ƙasar Masar na shekara ta alif 1975, wanda Niasi Mustafa ya bada Umarni.

Ƴan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ĥamida, wata budurwa wacce ta rikide ta zama Mahmoud – Suhair Ramzi
  • al-Ĥag Firghalee, gwauruwa mara karatu. Bayan Ĥamida ya sake bayyana yana yaro, Firghalee ya yi farin ciki da samun ɗa, kamar yadda ya taɓa son ɗan. Ya gaya wa wasu cewa Maĥmood ɗa ne da a da. [1]
    • Habib ya kwatanta Firghalee a matsayin "mai sauƙi" kuma "gargajiya". [1]
  • Ĥassan, dalibin likitanci wanda ke cikin shekararsa ta ƙarshe ta aikin koyarwa. Yana zaune a gini daya da Ĥamida. [1]
  • Waĥeed, namijin da Ĥamida ba ta so. Firghalee na kokarin ganin ta aura. [1]
  • Lawaĥith, ɗan wasan cabaret ne.
  • Souâd, mutum ne mai sha'awar soyayya da "Mahmoud," amma ya suma lokacin da "ya" ya bayyana kansa a matsayin mace.[2]
  • Habib, Samar. Female Homosexuality in the Middle East: Histories and Representations. Routledge, July 18, 2007. ISBN 0415956730, 9780415956734.

Bayanan kula

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 Habib, p. 126.
  2. Habib, p. 128.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Portalbar