Abba Abdulqadir
Major General Abba Abdulqadir (an haife shi a 1933), a ƙaramar hukumar Funtuwa, jihar Katsina. Abba yayi aiki a matsayin sakataren ministan ilimi wato Isah Keita. Yayi aiki da gwamnatin tarayya a ma’aikatan harkokin waje.[1]
Kuruciya da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Abba ya fara karatunsa a Funtuwa a tsakanin alif 1940 da 1943, daga bisani ya koma Katsina College daga 1943 zuwa1951. Ya shiga makarantar horar da sojoji inda ya fito a matsayin second lieutenant har ya kai matsayin major General a 1984.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Abba ya shiga makarantar horar da sojoji inda ya fito a matsayin second lieutenant har ya kai matsayin major General a 1984. Abba yayi aiki a matsayin sakataren ministan ilimi wato Isah Keita. Yayi aiki da gwamnatin tarayya a ma’aikatan harkokin waje. Ya shiga makarantar horar da sojoji inda ya fito a matsayin second lieutenant har ya kai matsayin major General a 1984. An bashi chiyaman na kamfanin Nigerian security printing and minting company a 1984.[2]
Rasuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya rasu a shekarar 1986.