Jump to content

Abba mashafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abba Mashafi matashin mawaƙi ne me tasowa yana aiki da taimakon gwarzon mawaki Sadi Sidi Sharifai.[1]

Cikakken, sunan sa shine Abdullahi Bala Abdullahi Wanda akafi sani da Abba Mashafi. Haifaffen Jihar Kano ne a unguwan gyadi gyadi kusa da kotun musulunci. Yayi karatun firamare a gyadi gyadi special primary school daga Nan ya tafi Karamar sakandiri ananna cigaba a makarantar unguwan mu. ya karike sakandiri a kwalejin Rumfa kwalej daga Kano.yayi karatun difloma a bangaren kwamfuta science tayi ta Bada.[2] Yana daya daga cikin hazikan mawaka fasihai masu tasowa. yana da basiran waka

  1. https://m.youtube.com/channel/UCXpi_WvwsEHQzeEM6jzaXpg
  2. https://www.arewablogng.com/wanene-mawaki-abba-mashafi-karanta-anan/