Abbas Sadiq

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abbas Sadiq tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood Kuma furodusa, yayi zamani a lokacin sani danja, Ibrahim maishinku ubale Wanke Wanke, yayi fina finai da dama a masana'antar. Darakta ne Kuma Yana aiki da kamfanin MTN a matsayin ambassador nasu a program na TV Mai suna filin tashi mu taimakeka[1]. Ya fara fim a shekarar 1986, Yana da aure da yara. Fina finan sa.[2]

Finafinai[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ango da amarya
  • Jamhuriya
  • Jaraba
  • Jarumta
  • sabon sarki sameeha
  • Albashi
  • Gwamnati
  • Iqamah
  • gwanaye[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]