Abdelaziz
Appearance
Abdelaziz | |||
---|---|---|---|
9 ga Yuni, 1999 - 8 ga Yuli, 2008 - Mohamed Achergui (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Fas, 1940 (84/85 shekaru) | ||
ƙasa | Moroko | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Q66619320 Collège Moulay Idriss (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | law professor (en) da masana | ||
Employers | Mohammed V University (en) |
Benjelloun Abdelaziz (an haife shi a 1934) a kasar Morocco. Ya rike matsayin ministan Masana'antu, Kasuwanci da kuma Hako ma'adinai na kasar Morocco.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ya rike matsayin shugaba a Sashin Ayyukan Al'umma a Tetouan a tsakanin 1963-66. Ya kuma rike matsayin secretary-general a Ma'akatar Ayyukan Al'umma daga baya kuma yayi darekta mai kula da Bureau des Recherches et de Participation Minières a 1971. Ya rike matsayin ministan Masana'antu, Kasuwanci da kuma Hako ma'adinai a tsakanin watan Aprelu zuwa Nuwanba na shekara ta 1972, an bashi manaja a Banque Centrale Populaire, Casablanca.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)