Jump to content

Abdelhamid Bouchnak

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdelhamid Bouchnak
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 1984 (41/42 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Ƴan uwa
Mahaifi Lotfi Bouchnak
Karatu
Makaranta Jami'ar Montréal
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm9048484

Abdelhamid Bouchnak ( an Bosniya : Abdulhamid Bošnjak, an haife shi a shekara ta 1984), ɗan fim ne ɗan ƙasar Tunisiya. An fi saninsa dalilin yin daraktan shirin fim mai ban tsoro na Tunisiya, mai suna: Dachra.[1][2]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a shekara ta 1984 a Tunis, Tunisia. Mahaifinsa Lotfi Bouchnak shahararren mawaƙin Tunusiya ne sanannen ɗan wasan Oud. Abdelhamid yayi karatu a Higher School of Science and Technology of Design a Tunis (ESAC) a Gammarth . Sa'an nan kuma ya halarci Jami'ar Montreal kuma ya kammala karatun digiri a fannin nazarin fina-finai.

YearFilmRoleGenreRef.
2010AllianceDirector, writerShort film
2016HethoukomDirector, writer, camera operator, editor, actor: FamTV series
2017Once KerkouaneDirector, cinematographerDocumentary
2018DachraDirector, writer, editorFilm
2018Le BonbonDirector, writer, producer, editorShort film
2019NoubaDirector, writer, producerTV series
2021kan ye makanichDirector, writerTV series
2021Golden Butterfly
  1. "Abdelhamid Bouchnak: Director, born in 1984 in Tunis, Tunisia". cinematunisien. Retrieved 3 November 2020.
  2. "Abdelhamid Bouchnak: Biography, Nationality: Tunisia". elcinema. Retrieved 3 November 2020.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]