Jump to content

Abdelhamid Hergal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdelhamid Hergal
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 27 ga Janairu, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Stade Tunisien (en) Fassara1977-199025781
  Tunisia national association football team (en) Fassara1979-1991486
Sur SC (en) Fassara1990-1991
Stade Tunisien (en) Fassara1991-1992144
Espérance Sportive de Tunis (en) Fassara1992-199380
Stade Tunisien (en) Fassara1993-199410
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Abdelhamid Hergal ma rattaba kalma Harguel, Hargel ko Herguel ( Larabci: عبد الحميد الهرقال‎ ), An haife shi ne a ranar 27 ga watan Janairu shekara ta alif 1959 [1] a Tunis, dan wasan kwallon kafa ne na kasar Tunisia wanda ya taka leda a matsayin dan wasan gaba [2] tare da kungiyar Stade Tunisien, Espérance Sportive de Tunis da kungiyar kwallon kafa ta Tunisia . Shine yafi kowa zira kwallaye a raga a tarihin Stade Tunisien da kwallaye 85.[Ana bukatan hujja] Masanin fasaha ne na gaske kuma mai ban mamaki, wanda aka zaba shi ne mafi kyawun ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duk lokacin da ya buga wa Tunisia wasa.

Abdelhamid Hergal tare da Eto'o

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Statistics of Abdelhamid Hergal Archived 2015-05-24 at the Wayback Machine on fifa.com
  2. Statistics of Abdelhamid Hergal on www.national-football-teams.com