Abdelkader Moutaa
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Casablanca, 1940 (84/85 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Larabci |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a |
jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, stage actor (en) ![]() |
IMDb | nm1269581 |
Abdelkader Moutaa, (an haife shi a shekara ta alif 1940, a kasar Casablanca) ɗan wasan kwaikwayo ne na kasar Maroko wanda aka sani da gudummawar da ya bayar ga masana'antar fina-finai da talabijin ta kasar Maroko.[1][2][3][4]
Rayuwa ta farko
[gyara sashe | gyara masomin]Abdelkader Moutaa, ya girma ne a unguwar Derb Sultan ta Casablanca. Matsalar ƙuruciyarsa, wadda ta kasance ta hanyar rasuwar mahaifinsa da wuri,[5] ta sa ya bar makaranta da wuri sannan kuma ya shiga ayyuka daban-daban, gami da masassaƙa, gyaran kekuna, da aiki a cikin ma'aikatar gishiri.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]- Wechma (1970)[6]
- El Chergui (1975)[7]
- The Bandits (2003)
- Rbib (2004)
- The Man Who Sold the World (2008)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Alaoui, Fatine (2019-12-13). "Abdelkader Moutaa ... le maître incontesté de l'écran marocain". Maroc Local et Nouvelles du Monde | Nouvelles juives du Maroc, dernières nouvelles | מרוקו ג׳וייש טיימס, חדשות מרוקו והעולם | Morocco News | أخبار المغرب (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
- ↑ "Abdelkader Moutaa… de ces artistes qui bravent la rumeur - La Vie éco". La Vie Eco (in Faransanci). Archived from the original on 2020-10-24. Retrieved 2021-11-16.
- ↑ "Abdelkader Moutaa". MUBI (in Turanci). Retrieved 2021-11-16.
- ↑ Cinema (in Faransanci). 1976.
- ↑ "Personnes | Africultures : Moutaa Majdouline Abdelkader". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
- ↑ Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66251-7.
- ↑ طنجة في الآداب والفنون (in Larabci). جامعة محمد الخامس، كلية الآداب والعلوم الانسانية ؛. 1992.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]