Jump to content

Kasabalanka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kasabalanka
‫الدار البيضاء (ar)
Tigmmi tumlilt (shi)
Casablanca (es)


Wuri
Map
 33°35′57″N 7°37′12″W / 33.5992°N 7.62°W / 33.5992; -7.62
Constitutional monarchy (en) FassaraMoroko
Region of Morocco (en) FassaraCasablanca-Settat (en) Fassara
Prefecture of Morocco (en) FassaraCasablanca Prefecture (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 3,499,000 (2018)
• Yawan mutane 9,111.98 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 384 km²
Altitude (en) Fassara 115 m
Tsarin Siyasa
• Gwamna Nabila Rmili (en) Fassara (20 Satumba 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 20000 à 20200
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 MA-CAS
Wasu abun

Yanar gizo casablanca.ma

Kasabalanka birni ne, da ke a lardin Casablanca-Settat, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Casablanca-Settat. Bisa ga jimillar shekarar 2016, akwai mutane miliyan huɗu da dubu dari biyu da saba'in da dari bakwai da hamsin (4,270,750) a Casablanca. An gina birnin Casablanca a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.