Abdiqadir Abdillahi
Appearance
Abdiqadir Abdillahi | |
---|---|
Rayuwa | |
Mutuwa | 1975 |
Sana'a |
Sultan Abdiqadir Abdillahi ( Somali , Larabci: عبدالقادر بن عبدالله ) shi ne Babban Sarki na bakwai na Masarautar Isaaq . Ya yi mulki daga shekarar 1969 zuwa shekara ta alif 1975, a lokacin da ya mutu. Dansa mai suna, Mahamed Abdiqadir ne ya gaje shi bayan rasuwar sa.[1][2]
Gado
[gyara sashe | gyara masomin]Magabata Rashid Abdillahi |
Sarkin Musulmi na bakwai ba'a san shekarun mulki ba |
Magaji Mahamed Abdiqadir |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.