Sarkin Musulmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Sarkin Musulmi muƙamin sarautane na khalifancin addinin Musulunci a kasar Hausa, wanda Usman Dan Fodio ya assasa daular musulunci ta farko a karni na 19, daga shekarar 1804 zuwa yau.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]