Abdoul Yoro N'Diaye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdoul Yoro N'Diaye
Rayuwa
Haihuwa 22 Satumba 1974 (49 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Abdoul Yoro N'Diaye (an haife shi ranar 22 ga watan Satumban 1974) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal. Ya buga wa tawagar ƙwallon ƙafa ta Senegal wasanni biyar daga 1994 zuwa 1997.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin Afrika a shekarar 1994 .[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]