Abdul,aziz Ahmed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ashiru Nagoma (Dan Small) fitacce ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood Kuma sannanne, fitaccen mai shiryawa ne na fina finai a masana'antar fim.[1]

Takaitaccen Tarihin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken sunan sa shine Abdul'aziz Ahmad Amma an Fi sanin sa da Dan small. ya shigo harkan fim ne sakamakon yadda mutane suke fassara Yan fim. shi ya shigo ne domin ya canza tunanin mutane akan hakan. Ya fara ne tun daga farko a matsayin Mai aiki , ya dawo Mai raba kaya , yau gashi ya zama Mai shirya fim gaba daya. Ya shafe kusan shekaru 20 a masana'antar, kalubalen da yake fuskan ta [2]shine in sunje daukan fina finai a otel yadda mutane ke kallon su a masu Bata tarbiyya. Furodusas ne a masana'antar Wanda yayi fina finai da dama Kuma fina finan sa suna cikin manyan fim masu kyau a masana'antar.[3].shine gwarzan kanniwud na watan yuni Shirin da Tashar Arewa 24 ke shiryawa.[4]. Fina finan sa.

  • Yar Mai ganye
  • Watan bakwai
  • Ana wata ga wata
  • Zawarawa
  • wata mafita

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://kannywoodsceneblog.wordpress.com/author/kannywoodscene/page/4/
  2. https://www.arewablogng.com/fim-din-yar-mai-ganye-ya-fito-kasuwa/
  3. https://www.dandalinvoa.com/a/muna-fuskatar-kalubale-da-jamian-otel-otel/3069877.html
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.