Abdul Hakim Harkat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul Hakim Harkat
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Yuli, 1968 (55 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Abdel Hakim Harkat (an haife shi a ranar 4 ga watan Yuli 1968)[1] ɗan wasan Judoka ne ɗan ƙasar Aljeriya.[2] Ya yi takara a gasar wasan Olympics ta lokacin bazara ta shekarar 1992 da kuma na lokacin bazara na shekarar 1996.[3]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Abdel Hakim Harkat at the International Judo Federation

Abdel Hakim Harkat at JudoInside.com

Abdel Hakim Harkat at Olympics.com

Abdel Hakim Harkat at Olympedia

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Abdel Hakim Harkat Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Abdel Hakim Harkat Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 28 May 2018.
  2. "Abdel Hakim Harkat Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 28 May 2018.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Abdel Hakim Harkat Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 28 May 2018.