Abdul Rahman Rashid
Appearance
|
| |||
7 Satumba 2021 - | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Afghanistan | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Urdu | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
civil servant (en) | ||

Maulvi Abdul Rahman Rashid (مولوي عبد الرحمن راشد) ɗan siyasan Taliban ne na Afghanistan. Rashid yana aiki a matsayin muƙaddashin Ministan Noma, Ruwa da Dabbobi har zuwa 22 ga Satumban shekarar 2021.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "جمهور - طالبان رهبری وزارت زراعت را تعیین کردند". 23 September 2021.
- ↑ "مهم ترین های امروز چهارشنبه".