Abdulamir Al-Matrouk

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulamir Al-Matrouk
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Shekarun haihuwa 8 Oktoba 1972
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Abdulamir Al-Matrouk (an haife shi ranar 8 ga watan Oktoban 1972) ɗan ƙasar Kuwaiti ne mai nutsewa. Ya yi takara a gasar Olympics ta bazarar 1996. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abdul Al-Matrouk Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 2 December 2019.