Abdulhakim Aklidou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulhakim Aklidou
Rayuwa
Haihuwa Al Hoceima (en) Fassara, 2 ga Yuli, 1997 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Abdelhakim Aklidou (an haife shi a ranar 2 ga watan Yuli shekara ta 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na tsakiya a ƙungiyar Premier ta Iraki Al-Minaa .

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Kulob[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 29 ga watan Oktoba shekara ta dubu biyu da ashirin 2020, Ittihad Tanger ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku tare da Aklidou. [1]

A ranar 15 ga Satumba, 2022, kungiyar Al-Minaa ta sanar da daukar kwararrun 'yan wasa uku, ciki har da Aklidou. [2] [3] [4] [5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  1. اتحاد طنجة يعزز صفوفه بصفقة قوية مع لاعب دولي لثلاثة مواسم (in Larabci). tanja24.com. 29 October 2020.
  2. الميناء يتعاقد مع 3 محترفين (in Larabci). kooora.com. 15 September 2022.
  3. الميناء يبرم ثلاث صفقات من العيار الثقيل (in Larabci). earthiq.news. 15 September 2022. Archived from the original on 7 April 2023. Retrieved 5 April 2024.
  4. بعد سفيان طلال.. نجم اتحاد طنجة عبد الحكيم أقليدو يوقع رسمياً في كشوفات الميناء العراقي (in Larabci). infosports.ma. 15 September 2022.
  5. رسميا… مدافع اتحاد طنجة يلتحق بالدوري العراقي (in Larabci). riadalive.barlamane.com. 15 September 2022.