Abdullah II dan Kanem

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullah II dan Kanem
Rayuwa
ƙasa Cadi
Mutuwa 1335 (Gregorian)
Sana'a

Abdullahi II Kaday ya kasance dan uwan Ibrahim Nikale ne, ya gaji Nikale ne bayan Nikale ya rasa madafun iko a gwagwarmayar sa da yakeyi dan neman ma Yerima shugaban arewa. Shi ne kuma sarkinda ya dawo da gadon sarauta ta hanyar gadon uba, wanda akeyi tin a baya ga Sarakunan Sefuwa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]