Abdullahi Anod

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi Anod
Rayuwa
ƙasa Somaliya
Sana'a
Aikin soja
Fannin soja Somali Armed Forces (en) Fassara
Digiri Janar

Janar Abdullahi Caanood ( Somali , Larabci: عبد الله عنود‎ ) shine shugaban sojojin Somalia. Tsohon kwamanda ne na sashin tsaron shugaban kasar Somaliya. A ranar 25 ga watan Yuni shekara ta 2014, an nada Caden a matsayin sabon Shugaban Sojojin Kasar Somaliya . Ya maye gurbin Janar Dahir Adan Elmi a wurin. Janar Abdullahi Osman Agey an sanya sunansa a lokaci guda a matsayin sabon Mataimakin Shugaban Rundunar Sojan.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]