Abel Chimukoko
Abel Chimukoko | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 29 Satumba 1972 (52 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Ellis Robins School, Harare (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Abel Chimukoko (an haife shi a ranar 29 ga watan Satumba, 1972 a Mutoko, Mashonaland Gabas)[1] ɗan tseren nesa ne (long-distance runner) na Zimbabwe. Ya fafata wa kasarsa ta haihuwa a gasar Olympics ta bazara a shekara ta 2004 a Athens, kasar Girka, inda ya kare a matsayi na 48 (2:22:09) a tseren gudun marathon na maza.[2] Mafi kyawun lokacin sa shine 2:15:29 hours, wanda aka samu a cikin shekarar 2003.[3]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Representing Zimbabwe | |||||
1995 | World Half Marathon Championships | Montbéliard-Belfort, France | 60th | Half marathon | 1:05:15 |
1997
Manzanares 6 km road race,Spain [16:28:28] 1st |
World Half Marathon Championships | Košice, Slovakia | 24th | Half marathon | 1:01:07 |
1998
IAAF Cross Country Championship. Amoribieta 10 km.Spain 2nd IAAF Cross Country Championships. Chibaken 12 km .Japan 2nd IAAF Cross Country Championships. Chinqui Mulin 10 km.Italy 4th IAAF Cross Country Championships. Seville 10 km.Spain 7th 1998 IAAF Cross Country world ranking. 4th Riba Roca miler [3:57:27] 2nd Getafe 3000m.Spain [7:58:25] 5th |
Commonwealth Games | Kuala Lumpur, Malaysia | 6th | 10,000 m | 29:10.53
2001 Hamburg Marathon 30 km pacing [1:29:37] 2003 Carrela de Agua Madrid 10 km. [28:01min] 1st |
2003 | All-Africa Games | Abuja, Nigeria | 5th | Marathon | 2:30:20 |
2004 | Olympic Games | Athens, Greece | 48th | Marathon | 2:22:09 |
2005 Carrela de Aqua 10 km. Madrid. [28:19] 3rd