Abia, Najeriya
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||

Abia na daya daga cikin wurare da dama a Najeriya masu wannan sunan. Wannan shine wanda yake a Gabashin Najeriya .
Sufuri
[gyara sashe | gyara masomin]Abia tana da tashar jirgin da ke gabas na layin dogo na tsarin kasa.
Anyi shirin samar dabusasshiyar tashar jiragen ruwa a Abia.
