Abraham Obaretin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abraham Obaretin
Rayuwa
Sana'a
Sana'a powerlifter (en) Fassara
Kyaututtuka

Abraham Obaretin dan Najeriya ne mai wasan powerlifter na nakasassu.[1] Ya wakilci Najeriya a gasar wasannin nakasassu ta lokacin zafi a shekarar 1996 da aka gudanar a Atlanta,[2] Amurka da kuma gasar wasannin nakasassu ta lokacin zafi na shekarar 2000 da aka gudanar a Sydney, Australia.[3] Ya ci lambar azurfa a gasar maza ta kilogiram 48 a shekarar 1996.[4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Abraham Obaretin paralympic.org. International Paralympic Committee. Archived from the original on 2021-04-16. Retrieved 16 January 2020.
  2. Paralympic.org. International Paralympic Committee. Archived from the original on 2021-04-16. Retrieved 16 January 2020.
  3. Abraham Obaretin at the International Paralympic Committee
  4. Abraham Obaretin paralympic.org. International Paralympic Committee. Archived from the original on 2021-04-16. Retrieved 16 January 2020.
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named paralympic_bio

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Abraham Obaretin at the International Paralympic Committee