Abu Ishaq al-Heweny
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | حجازي محمد يوسف شريف |
| Haihuwa |
Ḥuwayn (en) |
| ƙasa |
Republic of Egypt (en) United Arab Republic (en) Misra |
| Harshen uwa | Larabci |
| Mutuwa | Doha, 17 ga Maris, 2025 |
| Makwanci |
Musaymīr Cemetery (en) |
| Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (cerebral hemorrhage (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Faculty of Al-Alsun, Ain Shams University (en) |
| Harsuna |
Larabci Yaren Sifen Turanci |
| Malamai |
Sheikh Al-Albani Q20423314 Abd al-Aziz Bin Baz Muhammad ibn al-Uthaymeen ʿAbd Allāh ibn Qaʿūd (en) Abdullah Ibn Jibreen |
| Ɗalibai |
view
|
| Sana'a | |
| Sana'a |
Liman, muhaddith (en) |
| Fafutuka | Salafiyya |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
Abu Ishaq al-Heweny ( Larabci: أبو إسحاق الحوينى, An haife shi ne a ranar 10 ga watan Yunin 1956 kuma ya mutu a ranar 17 ga Maris 2025). [1] [2] an kuma haife shi ne a ƙauyen Hewen a cikin Kafr el-Sheikh Governorate a Misira . A shekarar 2015, Ma’aikatar kula da Addinai ta Masar ta fara wani yunkuri na cire duk wasu litattafai da malamai kamar Al Heweny suka rubuta daga dukkan masallatan Masar.