Abubakar Khaslakhanau
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 2004 (20/21 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a |
amateur wrestler (en) ![]() |
Tsayi | 188 cm |
Abubakar Muratovich Khaslakhanau (An haife shi ranar 25 ga watan Afrilu, 2004) babban ɗan wasan kokawa ne a kasar Rasha-Belarus na Girka-Roman wanda a halin yanzu yake gasa a kilo 97. [1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Abubakar ne a yan kin Makhachkala, Jamhuriyar Dagestan, a kasar Rasha. A lokacin da yake da shekaru 6 ya koma Minsk, Jamhuriyar Belarus kuma a lokacin da yake dan shekara 10 ya zo rukunin kokawa na Greco-Roman na kulob din wasanni "Legion", inda Kirill Fomenko ya fara horar da shi.[2]
Sana'ar Kokowa
[gyara sashe | gyara masomin]Abubakar ya samu nasarar lashe gasar zakarun Jamhuriyar Belarus tsakanin cadets a cikin shekara ta alif dubu biyu da a shirin da daya 2021, a cikin nauyin har zuwa 92 kg, da kuma wanda ya lashe gasar zarrawar duniya ta shekara ta alif dubu biyu da a shirin da daya 2021 da kuma lambar tagulla ta gasar zakarar Turai tsakanin cadets. A shekara ta alif dubu biyu da a shirin da biyu 2022, ya lashe gasar zakarun Junior na Jamhuriyar Belarus, a cikin nauyin nauyin kilo 97.[3]
Ya lashe daya daga cikin lambobin tagulla a gasar 97 kg a gasar zakarun Turai ta alif dubu biyu da a shirin da hudu 2024 da aka gudanar a Bucharest, Romania.[4] Ya shiga gasar kilo 97 kg a gasar Olympics ta 2024 a birnin kasar Paris, da kuma kasar Faransa.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Abubakar Khaslakhanau profile page". uww.org.
- ↑ https://infosport.ru/person/borba-greko-rimskaya/haslahanov-abubakar-muratovich
- ↑ https://rgvktv.ru/news/sport/v-kaspiyske-proshel-mezhdunarodnyy-turnir-po-greko-rimskoy-borbe-sredi-yuniorov11112022/[permanent dead link]
- ↑ "European Senior Championships". United World Wrestling.
- ↑ "Wrestling Results Book" (PDF). 2024 Summer Olympics. Archived from the original (PDF) on 11 August 2024. Retrieved 12 August 2024.