Achalla
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Anambra | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Achalla babban birni karamar hukumar Awka ta Kudu ne jihar Anambra kudu ta tsakiya Najeriya. Ta ƙunshi ƙauyuka guda takwas kamar su: Umudiani, Amukabia, Adawa, Umuogbe, Umunagu, Umuozede, Udezu, da kuma Amadim.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
