Adams Dabotorudima
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Adams Dabotorudima ɗan siyasar Najeriya ne wanda shine shugaban majalisar dokokin jihar Ribas a yanzu kuma mai wakiltar Okrika a majalisar. An zaɓe shi a cikin watan Disamban 2015 don maye gurbin Ikuinyi Owaji Ibani wanda ya yi murabus saboda wasu dalilai na kashin kansa.[1]