Jump to content

Addeh Isibor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Adheh Emankhu Isibor ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar jiha mai wakiltar mazaɓar Esan North East I a majalisar dokokin jihar Edo. [1]

A watan Oktoban 2024, watanni shida bayan dakatar da shi a watan Mayun shekara ta 2024, majalisar dokokin jihar Edo ta mayar da Isibor bakin aiki sakamakon zarginsa da dasa laya a harabar majalisar. [2] [3]

  1. Yusuf, Bada (2024-06-23). "Suspended Edo APC lawmaker drags speaker, 7 media houses to court". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. "Suspended Edo lawmaker sues speaker over allegation of planting charms in assembly complex - Daily Trust". https://dailytrust.com/ (in Turanci). 2024-06-24. Retrieved 2025-01-06. External link in |website= (help)
  3. Iyemefokhai, Enahoro (2024-05-06). "Alleged impeachment: Edo Speaker suspends three assembly members". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.