Adelaide

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Adelaide.

Adelaide birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Adelaide yana da yawan jama'a 1,333,927, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Adelaide a shekarar 1836 bayan haifuwan annabi Issa.