Adja Sanou Paye
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Cikakken suna | Adja Sanou Paye | ||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Grenoble, 26 Satumba 1989 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
handball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
left wing (en) | ||||||||||||||||||||||
Adja Sanou Paye (an haife ta a ranar 26 ga watan Satumbar shekara ta 1989) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a kungiyar Le Pouzin Handball 07 da tawagar kasar Senegal . [1]
Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]