Jump to content

Ado-Awaye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ado-Awaye


Wuri
Map
 7°48′N 3°24′E / 7.8°N 3.4°E / 7.8; 3.4
Tafkin da aka dakatar a Ado-Awaye
Kunkuru laka a Iyake ya dakatar da tafkin.

Ado-Awaye, birni ne, da ke a Jihar Oyo, a kudancin Nijeriya. Ya shahara saboda tsauninsa mai suna; (Oke Ado), wanda akwai tafki (Iyake), ɗaya daga cikin tabkuna ƙwara biyu da aka dakatar a duniya.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "The seven wonders of the mysterious town in Oyo". www.pulse.ng. July 23, 2019.

7°49′55″N 3°25′52″E / 7.832°N 3.431°E / 7.832; 3.431