Jump to content

Aguma Igochukwu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Aguma Igochukwu ɗan siyasar Najeriya ne daga ƙaramar hukumar Fatakwal a jihar Ribas a Najeriya. Ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai ta ƙasa, mai wakiltar mazaɓar Fatakwal daga shekarun 2007 zuwa 2011. Ya kuma kasance shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC). [1] [2]

  1. "Aguma, Installed by Court as APC Chairman in Rivers Suspended by Aggrieved Members". thesouthernexaminer.com. Retrieved 2024-12-13.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-13.