Ahlus-Sunnah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Ahl al-Sunnah wa’l-Jamaa’ah, Ahlu’s-Sunnah wa’l-Jama’ah, Ahl-e Sunnat wa’l-Jamaat, ASWJ, dukkanin wadannan sunaye na alakanta al'umman dake bin tafarkin Sunnah musulunci dama wasu wadanda ke fakewa da addini wurin yin ta'addanci a wurare daban-daban, ga wasu a Jere a kasa: