Jump to content

Ahmad Bennani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ahmed Bennani (An haifeshi ranar 12 ga watan Disamba, shekarar alif 1926) a Fez na kasar Morocco, ya kasance ma'aikacin banki ne.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Moulay Idris College, Rabat,University of Paris,France (Licence en Droit,Diplome d Evides Supérieures du Commerce), darekta Ministry of National Defence, 1956-60, shugaban banki Central Bank of Morocco 1985, yayi director Moroccan Bank for Foreign Commerce[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)