Ahmed Mohamed Silanyo
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
27 ga Yuli, 2010 - 13 Disamba 2017 ← Dahir Rayale Kahin (en) ![]() ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Burao (en) ![]() | ||
ƙasa | Somaliland | ||
Ƙabila |
Habr Je'lo (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Manchester (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Mabiya Sunnah | ||
Jam'iyar siyasa |
Peace, Unity, and Development Party (en) ![]() | ||
![]() |
Ahmed Mohamed Mahamoud Silanyo Larabci: احمد محمد محمود سيلانيو ) (an haife shi a 1936) ɗan siyasan Somaliland ne. Shi ne Shugaban Jam'iyyar Peace, Unity da Development Party (Kulmiye) a yanzu kuma Shugaban ƙasar Somaliland . A matsayin ɗan takarar adawa, an zabi Siilaanyo a matsayin Shugaban ƙasa a lokacin zaɓen shugaban ƙasa na watan Yunin 2010.[1]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Opposition leader elected Somaliland president". Google News. AFP. Retrieved 2010-07-01.