Jump to content

Aicha Samake

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aicha Samake
Rayuwa
Haihuwa13 Satumba 1994 (32 shekaru)
ƙasaMali
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya

Aicha Samake (an haife ta a ranar 13 ga Satumban Shekarar 1994)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya. Ta kasance memba a kungiyar mata ta kasar Mali.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Samake ta buga wa Mali a babban mataki a gasar cin kofin Afirka ta mata na shekarar 2016.[2]

  1. "Competitions - 10th Edition Women's AFCON-cameroon 2016 - Team Details - Player Details". CAF.
  2. "Competitions - 10th Edition Women's AFCON-cameroon 2016 - Match Details". CAF.