Air China

Air China kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Beijing, a ƙasar Sin. An kafa kamfanin a shekarar 1988. Yana da jiragen sama 422, daga kamfanin Airbus, Boeing da Comac.