Jump to content

Air France

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Air France
AF - AFR

S'envoler en toute élégance
Bayanai
Suna a hukumance
Air France
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Masana'anta air transport (en) Fassara da Q112165870 Fassara
Ƙasa Faransa
Aiki
Ƙaramar kamfani na
Ma'aikata 71,654
Ɓangaren kasuwanci
Brit Air (en) Fassara, CityJet (en) Fassara, Régional (en) Fassara, Transavia France (en) Fassara da Air France Hop (en) Fassara
Reward program (en) Fassara Flying Blue (en) Fassara
Used by
Mulki
Babban mai gudanarwa Frédéric Gagey (en) Fassara, Anne Rigail (en) Fassara da Franck Terner (en) Fassara
Hedkwata Filin jirgin saman Paris-Roissy da Faris
House publication (en) Fassara Air France Magazine (en) Fassara da Air France Madame (en) Fassara
Tsari a hukumance société anonyme à conseil d'administration s.a.i. (mul) Fassara
Mamallaki Air France-KLM (en) Fassara
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira 30 ga Augusta, 1933
1932
Founded in Faris
Wanda yake bi Société Générale des Transports Aériens (en) Fassara
Mabiyi Air Union (en) Fassara, Air Orient (en) Fassara, Société Générale des Transports Aériens (en) Fassara, Compagnie Internationale de Navigation Aérienne (en) Fassara, Aéropostale (en) Fassara, Air Bleu (en) Fassara, Air Charter (en) Fassara, Air Inter (en) Fassara da Union de Transports Aériens (en) Fassara

airfrance.com


Hedkwatar kamfanin jirgin da ke a reshen Tarayyar Amurka

Air France (Da harshen Hausa: Sama Faransa) kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Faris, a ƙasar Faransa. An kafa kamfanin a shekarar 1933. Yana da jiragen sama 295, daga kamfanonin Airbus, Boeing, Embraer, ATR da Bombardier.