Aisha (1953 fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aisha (1953 fim)
Asali
Lokacin bugawa 1953
Asalin suna عائشة
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Gamal Madkoor (en) Fassara
'yan wasa
External links

Aisha fim ne na wasan kwaikwayo na kasar Masar a 1953 wanda Gamal Madkoor ya bada umarni. Tauraruwar ta hasashe Zahrat El-Ola, Zaki Rostom, da Faten Hamama.[1][2]

Labari[gyara sashe | gyara masomin]

Wani attajiri ya haɗu da wata talaka mai suna Ai'sha mai sayar da tikitin caca a kan titi. Yana mamakin yadda kamanninta ya yi kama da na ɗiyarsa da ta rasu kwanan nan. Attajirin ya ba wa mahaifinta kuɗin wata-wata don ya karɓe ta. Baban ya karɓa, bayan ya gano yadda attajirin ke da alaƙa da Ai'sha, sai mahaifin ya yi ƙoƙarin yi masa baki don neman ƙarin kuɗi. Ƴan sanda sun gane, suka ɗaure mahaifin.

An sake shi daga gidan yari ya tarar da A’isha ta kammala karatun ta. Ya nemi kuɗi masu yawa daga wurin attajirin, amma sai ya ƙi yin haka, mahaifin ta ya kama ta da ƙarfi. Fim ɗin ya ƙare ne yayin da A'isha ta koma wajen mahaifinta ta auri soyayyarta, Dr. Sami.

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. http://www.fatenhamama.com/Arabic/films/AISHA.html
  2. Film summary, Faten Hamama's official site. Retrieved on 23 January 2007.