Jump to content

Ajijas Cotonou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ajijas Cotonou
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Benin
Mulki
Hedkwata Cotonou
Tarihi
Ƙirƙira 1970

Ajijas Kwatano Ajijas kwatano kungiyar kwallon kafa ce a kasar benin wace take garin kawatano,Suna doka was an kwallo a rukunin na biyu cikin rukunin gasar benininse ta kasar benin.a shekarar 1981 kungiyar tayi nasarar lashe gasar pirimiya ta kasar benin[1]

Nasarorinsu

[gyara sashe | gyara masomin]

•Benin Premier League:1:1981

Kokarinsu a Gasar Nahiyar Africa

[gyara sashe | gyara masomin]

CAF. Samun damar buga kofin zakarun nahiyar africa a shekarar 1982,kofin nahiyar Africa-Zagaye na farko

Kungiyar tana doka wasa a yanzu a filin wasa na Stade Charles de Gaulle

Shafin Wake

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Benin - List of Champions"